fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Hotuna: Jirgin yakin sojojin Najeriya ya kashe shanu sama da 1000 a jihar Nasarawa

Shuwagabannin Fulani a kananan hukumomin Keana da Doma dake jihar Nasarawa sun bayyana cewa, an kashe sama da shanu 1000 bayan harin jiragen yakin sojojin Najeriya.

 

Sun ce hare-haren sun farune ranekun 10 zuwa 13 ga watan Yuni.

 

Shaidu sun bayyana cewa Shanu 500 da suka shiga jihar Benue yayin harin sun bace ba’a gansu ba, sannan kuma wasu daga cikin Fulanin sun ji ciwo.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *