fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotuna: Kalli gagarumar kyautar da wani Masoyin Hadiza Gabon ya mata

Wani masoyin Hadiza Gabon ya kai mata kyautar zanen da ya mata na hoto.

 

Ta kuma saka hoton da suka dauka tare a shafinta na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *