fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotuna: Kungiyar Arsenal ta kasar Ingila ta dauki dan Arewa me shekaru 9, Munir

Kungiyar Arsenal ta kasar Ingila ta dauki Munir Muhammad Sada me shekaru 9 kwallo.

 

Mahaifin Munir dan Jihar Kadunane yayin da mahaifiyarsa ta fito daga jihar Katsina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *