fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotuna: Mace ta farko data fara lashe gasar kyau a Najeriya ta cika shekaru 90

Wadda ta fara lashe gasar kyau ta Najeriya ta cika shekaru 90 kuma masu shirya gasar sun tayata murna.

 

A shekarar 1957 ne Grace Atinuke Oyelude ta lashe gasar ta farko inda ta doke mata sama da 200.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *