fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotuna: Magidanci ya yanke jiki ya fadi bayan da aka nuna masa Bidiyon matarsa na lalata da wani

Wani mutum a kasar Ghana ya yanke jiki ya fadi ya mutu bayan da ya ga Bidiyon matarsa na lalata da wani mutum.

 

Wanda ake zargi, Paa Agya, ya saba da wannan hali inda aka samu Bidiyon matan aure 15 da yayi lalata dasu a wayarsa.

 

Angel FM ta kasar ce ta Kawo wannan Rahoto wanda tace bidiyon lalata da matan auren ya yadu ne a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *