fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Hotuna: Mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya halarci saukar karatun Al’qur’ani mai girma

Da safiyar ranar Asabar ne Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji  Aminu Ado Bayero ya Halarci Taron Saukar Karatun Al-Qur’ani Mai Girma na Makrantar Maryam Ado Bayero (Mai Babban Daki) dake unguwar farawa a karamar hukumar Kombotso a jihar Kano.

Makarantar wacca tai bikin saukar Dalubai kimanin 40 wanda aka gudanar da bikin saukar a harabar makarantar dake unguwar Farawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *