March 31, 2021 by hutudole Masu neman kafa kasar Oduduwa sun samar da jami’an tsaronsu. An kaddamar da Jami’an tsaron ne masu sunan Operation Paramole a jihar Ogun. An ga Hotunan su masu dauke da sunansu a shafukan sada Zumunta. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×