fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotuna: Matasa sun share titi a Kano saboda zuwan watan Maulidi

DOMIN MURNAR ZAGAYOWAR WATAN RABIU-AWWAL: Masoyan Manzon Allah SAW Sun Share Titunan Kano

Shugaban kungiyar Ambato, Muhammad Hafiz Abdallah ne ya jagoranci share titunan, domin nuna farin cikin su da zagayowar watan da aka haifi Fiyayyen Halitta, Annabi Muhammadu SAW.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *