fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotuna: Mutane 5 sun mutu a wani mummunan hadarin mota a Adamawa

Wata mota ta ci karo da Bishiya a jihar Adamawa inda mutane 5 dake ciki suka mutu.

 

Lamatinnya farune a kauyen Madugu dake karamar hukumar Loko Song ranar Litinin.

 

 

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Suleiman Yahaya, ya tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *