fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotuna: Mutane uku sun mutu yayin da ambaliyar ruwa ta mamaye gidaje a Abuja

An tabbatar da mutuwar mutane uku bayan da ambaliyar ruwa ta yi kaca -kaca da rukunin gidajen Trademore, da ke Lugbe, Abuja.

Da yake tabbatar da afkuwar lamarin, Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta FCT, Abbas Idris, ya ce ambaliyar ta tafi da motoci da dama biyo bayan ruwan sama a daren Lahadi 12 ga watan Satumba.

Trademore Estate ya kasance cikin labarai don ambaliyar ruwa. A bara, mutum daya ya mutu a yankin bayan ruwan sama tare da iska mai karfi.

Kalli ƙarin hotuna daga yankin bayan ambaliyar ruwa a ƙasa …

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *