fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Hotuna: Nafisa Abdullahi ta zama jakadiyar lemun Pepsi

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Nafisa Abdullahi ta zama jakadiyar lemu Pepsi.

 

Nafisa ta saka hotunan yanda suka kulla yarjejeniya da Lemun Pepsi inda aka ganta tana kwankwadar Lemun a wasu hotuna .

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *