fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotuna: Rahama Sadau ta sake baiwa Almajirai tallafi

Kayan Sanyi da sauran abubuwan tallafin da da tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan ta sake rabawa Almajirai a unguwar Tudun Wada dake Kaduna a karo na biyu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sanadiyyar yanayin sanyin da aka shiga, Rahama Sadau ta yi yekuwar samun tallafi daga abokan sana’arta da sauran jama’ar gari karkashin gidauniyarta ta Ray of Hope dan baiwa almajiran musamman kayan sanyi da sauran ababan tallafi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *