fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Hotuna: Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta cafke mutane 19 da ake zargi da karya doka

A ranar Lintinin din data gabata ne rundunar ‘yan sandan jihar legas ta cafke wasu matasa kimanin 19 a jihar.

Rundunar ta yi nasarar kwato makamai a hannun wadanda ta cafke da suka hada da Adduna da gatari da sauransu.

Koda a rahotanni da muka kawo muku mun rawaito yadda rundunar ta cafke wasu bata gari a jihar a wani sumame da rundunar ta kai kan wasu da take zargin ‘yan daba ne a jihar.

A makonin nan dai rundunar ‘yan sandan jihar ta kara kaimi wajan Dakile ayyukan bata gari a fadin jihar gaba daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *