fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Hotuna: Sani Musa Danja ya Sauya Jam’iyya daga PDP zuwa APC

Tauraron fina-finan Hausa,  Sani Musa Danja wanda ya dade yana a jam’iyyar PDP ya koma APC.

 

Danja wanda ko da bayan da Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya dawo Najeriya ya masa barka da zuwa, yandu an ganshi da shugaban riko na jam’iyyar PDP, Gwamnan jihar Yobe, Maimala Buni.

 

Rariya ta ruwaito cewa ya koma jam’iyyar APC.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *