fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Hotuna: Sarkin Daura yayi Amarya

Shafin Hausa Room ya ruwaito cewa, me martaba sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk Umar yayi Amarya.

 

Shafin yace an daura aurenne ranar Asabar, 12 ga watan Disamba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *