fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotuna: Shahararriyar ‘yar Fim tace ta tuba ta daina saboda tsoron haduwa da Allah

Gudun Haduwa Ta Da Allah Ya Sa Na Daina Harkar Finafinai, Cewar Jarumar Finafinan Indiya, Sana Khan

Nan hotunan tsohuwar jarumar fim din Indiyan ne Sana Khan, tare da mijinta, malamin musulmci Mufti Anas cikin kayan kamala, sabanin a baya koda yaushe ta kan sanya kayan zubar da mutunci ta watsa a shafukan ta na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *