fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Hotuna: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jewa Kwankwaso gaisuwa

Babban malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jewa tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar rasuwar kaninsa.

Yawa mamacin fatan samun rahamar Allah da kuma Aljannah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *