fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da sakataren harkokin wajen kasar Amurka

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da sakataren harkokin wajen kasar Amurka, Antony Blinken.

 

Shuwagabannin biyu sun tattauna akan alakar Najeriya da kasar Amurka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *