fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhari ya isa kasar Ingila

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa kasar Ingila.

 

Shugaban ya je kasar ne dan halartar taron tattalin arziki wanda Firaiministan Ingila, Boris Johnson za jagoranta.

 

Shuwagabannin kasashe da yawa zasu halarci wannan taro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *