fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhari ya karawa dogarinsa Mukami

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karawa dogarinsa YM Dodo Mukami daga Colonel.

 

Shugaban da mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo ne da matar YM Dodo suka saka masa sabon mukamin nasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *