fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhari Ya Nuna Alhininsa Kan Kisan Auno daga kasar Ethiopia

Shugaba Buhari da tawagarsa tare da daukacin ‘yan Nijeriya mazauna kasar Itofiya, sun nuna alhininsu ga kisan kiyashi da ‘yan ta’addan Boko Haram suka yi wa mutane a garin Auno dake Karamar hukumar Konduga a jihar Borno.

Sun nuna alhinin nasu ta hanyar mikewa tsaye, tare da yin shiru na wasu ‘yan dakiku a matsayin nuna takaici ga kisan gillar.

Alhamdulillah ko ba komai shugaba Buhari ya martaba rayukan bayin Allah da aka kashe, kuma labari ya isa gareshi, saura ya dawo gida yayi abinda ya dace wajen daukar mataki
Allah Ka taimaki shugaba Buhari, Ka nuna masa hanya mafi sauki da zaibi ya magance mana ta’addancin Boko Haram da masu tallafa musu  Amin.
Daga Datti Assalafiy


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *