fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhari yayi magana kan yaran da rikice-rikicen Africa ke shafa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan inda ya gabatar da jawabi a wajan taron tattaunawa kan kananan yara da rikice-rikice suke shafa a nahiyar Africa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wannan tattaunawa na gudanane a yayin da ake taron kungiyar hadin kan kasashrn Africa ta AU a birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *