fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhati ya gana da Gwamnan Gombe

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahya a fadarsa dake Abuja da yammacin yau.

 

Wadannan hotuna ne daga ganawar tasu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *