Hotuna: Super Eagles sun isa Cotonou ta kwale-kwale
by hutudole
Tawagar ƙungiyar ƙwallon kafa ta Super Eagles ta Najeriya ta isa Cotonou a kwale-kwale domin fafatawa ƙasar Benin a gasar neman gurbi shiga gasar ƙwallon kafa ta nahiyar Afirka.
A gobe Asabar ake saran fafatawar tsakanin tawagar ƙasahen biyu.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: