fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Hotuna: Tinubu ya dawo Najeriya daga kasar Waje

Tsohon Gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya daga kasar waje bayan da aka ruwaito cewa ya fita neman Lafiya.

 

Bayan dawowarsa, Tinubu ya bayyana cewa, Kalau yake.

 

A baya dai Mun ji yanda Sahara Reporters suka ce rashin lafiya ce ta fitar dashi kasar Faransa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *