fbpx
Monday, May 10
Shadow

Hotuna: Tsageran IPOB sun kashe ‘yansanda 2 a Akwa-Ibom sun kafa tutarsu

Wasu ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan ta’addan IPOB ne sun kai hari a Ofishin ‘yansanda na Iko dake jihar Akwa-Ibom.

 

Bayan harin, An tabbatar da ‘Yansanda 2 sun Mutu da kuma kona motocin aikin ‘yansandan.

 

Shugaban karamar hukumar, ta bakin kakakinsa ya tabbatar da faruwar harin inda yace har kafa tutarsu IPOB din sun yi a Ofishin ‘yansandan.

“Today, Saturday 1st May 2021, the Executive Chairman of Ikono Local Government Area received a distress call about the invasion of the Police Station at Ibiaku Ntok Okpo by criminals alleged to be members of the Eastern Security Network (ESN) by 3 am.

In the ensuing melee two police officers were killed, five vehicles burnt, and a policewoman on night duty was critically injured, the flag hoisted at the police station stolen and destructive acts carried out by the invaders.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *