fbpx
Monday, May 10
Shadow

Hotuna: Tsohon Ministan Matasa da wasanni, Solomon Dalung ya kaiwa Sheikh Dahiru Bauchi ziyara

Tsohon Ministan Buhari, Barista Solomon Dalung Ya Ziyarci Sheikh Dahiru Bauchi A Gidan Sa Dake Bakin Ruwa Cikin Garin Kaduna. Kamar Yadda Ya Saba Ziyarar Duk Shekara.

Allah Ya Karbi Ziyara. Allah Ya Sanya Shiriya A Gare Shi, Allah Ya Karawa Shehu Lafiya Da Daukaka. Amin.

FITYANU MEDIA

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *