fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Hotuna: Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II da matarsa ta 4 sun yi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsu

Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II da matarsa ta 4, Sa’adatu Barkindo Mustapha sun yi murnar cikar diyarsu shekara daya.

 

Halimatu Sa’adiya Rafeeqah ta cika shekara daya inda sauran matan sarkin 3 da sauran dangi aka taru aka tayasu Murna.

 

Kalli hotunan a kasa:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *