fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Hotuna: Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kaddamar da aza tubalin ginin Gadar Sama a Unguwar Runjin Sambo dake cikin babban birnin jihar Sakkwato

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kaddamar da aza tubalin ginin Gadar Sama a Unguwar Runjin Sambo dake cikin babban birnin jihar Sakkwato.

Olusegun Obasanjo wanda ya kaddamar da tubalin aikin gina gadar sama, ya samu rakiya Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, Mai alfarma Sarkin Musulmi da kuma sauran kusoshin Gwamnatin Jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *