fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hotuna: Uwa dauke da ciki da ‘ya’yanta 3 sun rasu a gobarar data kona gidansu a Yobe

Abin tausai, Wata mata me ciki tare da ‘ya’yanta 3 sun rasu sandaiyyar gobarar data kama gidansu dake Damaturu, a jihar Yobe. Mijin ya  tsira da kuna a jikinshi inda ya samu nasarar tseratar da daya daga cikin ‘ya’yan nasu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa na jihar, Muhammad Goje ya tabbatar da wannan lamari inda yace kuma sun kaiwa iyalan dauki duk da dokar haa fita dake a garin.

Ba’a dai san sadiyyar tashin gobarar ba amma Likita yace Mijin matar, Adamu ya samu kuna sosai inda kusan kaso 20 cikin 100 na jikinshi ya kone amma yana samun kulawa.

Muna fatan Allah ya jikansu da Rahama.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *