fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hotuna: Uwargida ta cinye wajan Bikin Amaryar da aka yo mata

Uwargida ta cinye wajan bikin Amaryar da aka yo mata bayan da ta hau kujerar inda amarya da Ango suke.

 

Lamarin ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta inda wasu su kaita surutun cewa ta dusashe hasken Amaryar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *