fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotuna: Wandon da shugaba Buhari ya saka zuwa Imo ya jawo cece-kuce

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Imo inda ya saka kayan Inyurai.

 

Wandon da shugaban kasar ya saka kamar ba’a goge ba ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *