fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Hotuna: Wata Mata ta haifi jarirai 9

Wata mata a kasar Mali ta haifi Jarirai 9.

 

Matar me suna Halima Cisse ta haifi jariran ne a jiya talata, a baya dai, Likitoci sun ce ‘ya’ya 7 ne zata haifa amma cikin ikon Allah sai gashi 9 ta haifa.

 

An kai Halima me shekaru 25 kasar Moro3dan samun kulawa me kyau inda a canne ta haihu.

 

Ministan Kiwon lafiya na kasar yace jariran wanda mata 5 ne sai maza 4 duka suna cikin koshin lafiya su da mahaifiyarsu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *