fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotuna: Yadda Wani Matashi Ɗan Najeriya Yake Ƙera Sassan Jikin Mutum Domin Masu Nakasa

Wani matashi mai suna John yana ƙera sassan jikin mutum da roba, inda ya ke ƙera ƴan yatsu, sawu, tsintsiyar hannu da sauran su.

Ƙarin abin mamakin shi ne, duk sassan da John ya ƙera sai ka gan shi tamkar sassan jikin mutum na gaske. Kuma yana ƙerawa ne daidai da launin fatar mutane daban-daban.

Yana ƙerawa ne domin mutanen da suka rasa sassan jikin su ta hanyar hatsari, sara da makamantansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *