fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotuna: ‘Yan Bindiga sun kashe Mutum 8 a Kaduna da Jikkata 4

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 8 a Jihar Kaduna inda kuma suka jikkata wasu 4 akan hanyar zuwa Kachia.

 

Sun budewa matafiya wuta a daidai kauyen Kadanye inda suka kashe 5 da jikkata 3, Kamar yanda Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar ya bayyana.

 

Hakanan a Daidai garin Doka, Sun kashe wani direban Mota, sun kuka kashe mutum 1 a Kauyen Inlowo da kwashe Shanu 180, sun kuma kashe karin mutum  1 a kauyen Akilbu dake Kachia.

 

Kwamishinan yace Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi Allah wadai da lamarin.

The Commissioner said that Governor Nasir El-Rufai noted the reports with sadness, and sent condolences to the families of the deceased, while praying for the repose of their souls. He also wished the injured a quick recovery.

 

The security agencies are presently conducting operations at identified locations in the general area. The government will make details public on the receipt of operational feedback, he added.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *