fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Hotuna: ‘Yan IPOB sun tsere da gudu yayin da ‘yansanda suka Afkawa wata babbar Maboyarsu a Imo

‘Yansanda karkashin Jagorancin Hazikin dansanda, Abba Kyari sun kama wasu ‘yan IPOB a maboyarsu dake Jihar Imo.

 

Bayan kamasu, an kona maboyar tasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *