fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotuna: Yanda Barayi suka saka hotunansu a shafin Facebook na wanda suka sacewa waya

Wasu mutane da suka sacewa wata mata me suna Debora Mbi waya a jihar Adamawa sun saka hotunansu a shafinta na Facebook.

 

Matar wadda ma’aikaciyar Gwamnati ce kuma tana noma, sun kwace mata wayarne a yayin da take gonarta a shekarar 2020.

 

Saidai sun saka hotunansu akan shafinta na Facebook. Wasu daga cikin abokanta sun tambayeta ko menene hakan ke nufi, da tunanin itace ta saka hotunan.

 

Saidai ta amsa a Comment cewa, ba ita bace wasu ne da suka sace mata wayar wanda Fulanine.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *