fbpx
Friday, April 23
Shadow

Hotuna: Yanda dadin na’urar Sanyaya daki tasa barawo bacci a gidan da ya je Sata

Wani barawo da yaje sata ya dan kwanta dan ya huta amma sai bacci ya kwasheshi, saidai ‘yansanda ne suka tasheshi suka tafi dashi.

 

A rashin sani, Ashe gidan da ya shiga yin sata na dansanda ne. Lamarin ya farune Ranar 22 ga Watan Maris na shekarar 2021 a kasar Thailand.

 

Dansanda, Sakda ya san diyarsa bata nan amma sai ya ji karan na’urar sanyaya daki a dakinta tana aiki. Ko da Lekawa sai ya ga Ashe barawo ne ke kwasar Bacci.

 

Nan ya kira sauran abokan aikinsa suka kamashi, Duk da yake be saci komai ba.

He broke into Officer Jiamprasert’s house but then decided to take a short break before ransacking the property.

 

Kinkhunthot turned on the aircon and settled down for a five-minute nap but the next thing he knew it was hours later and he was being ”rudely” woken by the police.

 

Although Kinkhunthot hadn’t actually stolen anything, he was still arrested for criminal damage, as well as breaking and entering.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *