fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotuna: Yanda Motar Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ta makale a tabo

Motar Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ta makale a cikin Tabo yayi da yake tafiya akan wata hanya dake jiharsa.

 

Lamarin ya dauki hankula, dan kuwa sai ds aka samo wata babbar Mota ta ja motar gwamnan sannan ta fita daga cikin tabon.

 

Masu sharhi sun rika fadar da gwamnan ya gyara hanyar da ba haka ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *