fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Hotuna: Yarinya ‘yar makarantar Firamare ta Haihu ana tsaka da Rubuta jarabawa

Wata karamar yarinya me shekaru 13 ta haihu a makarantarsu ta Firamare yayin da ake tsaka da Rubuta Jarabawa.

 

Yarinyar na aji 7 ne a makarantar St Baikuddembe dake Jalamba a Buwama kasar Uganda.

Shugaban makarantarta, Godfrey Ssemanda ya tabbatar da faruwar lamari. Malamar jinyar data taimaka mata ta haihu, Ms Goreth Mirembe ta bayyana cewa bayan da yarinyar ta haihu, ta koma makaranta inda ta kammala karabawarta.

 

Iyayenta sun bayyana cewa a lokacin kullen Coronavirus ne yarinyar wani ya ja hanlalinta suka rika lalata, kamar yanda Monitor ta kasar Uganta ta bayyana.

“She also wrote the paper and this morning [Wednesday], she’s here to write another paper,” Mr Ssemanda said on Wednesday morning.

The girl’s parents attributed their daughter’s pregnancy to last year’s Covid-19 lockdown.

“She was lured into conjugal acts during this Covid-19 lockdown by a certain boy because they were not going to school,” one of the parents said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *