April 4, 2021 by hutudole A kwanakinnan ana ta rade-radin cewa gwamnan Zamfara, Bello Matawalle zai koma jam’iyyar APC. Wannan magana na kara karfafa, musamman da aka ganshi ya je ganawa da daya daga cikin iyayen Jam’iyyar, Bola Ahmad Tinubu. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×