fbpx
Friday, May 14
Shadow

Hotuna:An kama Yarbawa a cikin ‘yan Bindiga

Jami’an tsaro a jihar Kwara sun kama ‘yan bindiga 5 ciki hadda Yarbawa bayan musayar wutadasu.

 

Lamarin ya farune a Oke-Ero and Ekiti na jihar a Ranar Alhamis inda aka kuma kama su da kudade ciki hadda na kasar Amurka.

FLASH: Acting on credible human intelligence, 5 suspected kidnappers of both Yoruba & Fulani tribes were on Thursday evening arrested in their hideouts after a gun duel with Nigerian Troops in Oke-Ero & Ekiti LGA’s of #Kwara State. Weapons & Cash were also recovered by the troops.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *