fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Hotuna:An kashe wani zaki bayan da ya shigo gari ya kashe wasu mutane a Borno

Wani Zaki ya shiga cikin gari ya kashe mutane tare da jikkata wasu a Ngala dake jihar Borno.

 

Saidai shima daga baya an yi nasarar kasheshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *