fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Hotuna:Dan gidan marigayi Sarkin Kano, Sani Ado Bayero ya auri diyar sarkin Gwandu: Kalli yanda suka je yawon shakatawa

Dan gidan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, Yarima Sani ya auri diyar sarkin Gwandu, Maryam a matsayin matarsa ta 3.

 

An daura auren ranar 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2021 a masarautar sarkin Gwandu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *