fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Hotuna:Gwamna Ganduje ya je aikin Umra

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, Khadimul Islam kenan a wannan dare yake gabatar da aikin Umrah cikin wannan wata na Ramadan me albarka.

Dafatan Allah yakarbi ibadu, yabawa Jihar Kano da Kasa Najeriya Zaman Lafiya.

Abubakar Aminu Ibrahim
SSA Social Media, Kano.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *