fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Hotuna:Gwamna Zulum ya karrama Likita dan jihar Ogun da Miliyan 13.9 da kuma dankareriyar Mota saboda sadaukar da rayuwarsa yayin hare-haren Boko Haram

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya karrama wani Likita, Dr. Isah Akinbode wanda ya sadaukar da rayuwarsa a Monguno ya rika kula da jama’a duk da hare-haren Boko Haram.

 

Shekarun Likitan 22 yana hidimtawa jihar Borno.  Gwamna Zulum ya bashi kyautar kudi Miliyan 13.9 sannan kuma ya bashi kyautar dankareriyat Mota.

 

Wani abin burgewa da wannan Likita shine har saceshi sai da Boko Haram suka taba yi amma baisa ya bar jihar Borno ba.

 

 

Zulum gives N13.9m cheque and a car to a doctor from Ogun state who risked his life during the height of Boko Haram insurgency in Mongono to treat the residents in the General Hospital. Dr Isah Akinbode who was once abducted by Boko Haram, served Borno for 22 years as a doctor.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *