fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Hotuna:Gwamnan Kano ya kaiwa Tinubu ziyara a Landan

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa tsohon gwamnan Legas kuma jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ziyara a Landan.

 

Gwamnan ya samu rakiyar wasu mukarrabansa.

Gov. Abdullahi Umar Ganduje OFR, visit the APC National Leader, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu in London.
The Governor was accompanied by the Member Representing Rano, Kibiya and Bunkure Federal constituency Rt. Hon Kabiru Alhassan Rurum and Sarkin Dawaki Babba of Kano, Alh. Aminu Babba Danagundi and Muhammad Abdullahi Umar Ganduje. Today, Thursday.16/9/2021

Abubakar Aminu Ibrahim
SSA Social Media, Kano.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *