fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotuna:Kalli Abinda mahaifiyar Ronaldo ta yi bayan cin kwallonsa

Mahaifiyar Cristiano Ronaldo ta halarci wajan wasansa na farko da ya bugawa Manchester United bayan komawa kungiyar.

 

Kuma bayan cin kwallonsa, ta tashi tana murna kamar yanda ake iya gani a wannan hotunan.

 

Ronaldo dai ya ciwa Man United kwallaye 2 a wasan da lallasa Newcastle da ci 4-1.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *