fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotuna:Kalli yanda aka kama wata Kirista sanye da Hijabi tana sayar da Kwaya

Jami’an yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA sun kama wata jata, Chioma Afam dake amfani da Hijabi dan gujewa kamu.

 

Matar me shekaru 36 kuma tana amfani da sunaye daban-daban duk dai dan ta badda kama.

 

An kamata ne a jihar Benue tare da abokiyar ta’asarta, Chidimma Caleb me shekaru 26, yayin da suke kan hanyar kai wasu kwayoyi jihar Gombe daga jihar Anambra.

 

Matar na amfani da sunaye irinsu Amina, Uzoamaka da Ifunaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *