fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hotuna:Ma’aurata sun samu ‘yan 6 bayan shekaru 7 da aure ba haihuwa

Wata mata ta haifi ‘yan 6 bayan shekaru 7 da aure amma bata samu haihuwar ba.

 

Hutudole ya samo Mijinta, DSP Bright Akhimien ya nuna farin ciki da wannan arziki. Joyce ta haifi maza 4, mata 2. Matar ta haihu ne ranat 12 ga watan Janairu,  kamar yanda BBC Pidgin ta ruwaito.

After seven years of waiting, 39 year old Joyce Akhimien and her husband, DSP Bright Akhimien from Ekpoma, Esan West local goment of Edo State, born six pikins, alias sextuplet: four boys and two girls on 12 January, 2021 for Port Harcourt.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *